<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Ya Allahnmu, Ka Karƃi Baikonmu LW71</title>
<lyrics>[V1]
 Ya Allahnmu, ka karƃi baikonmu,
 Mun ɗebi kima daga yalwarka.
 Muna roƙonka, daga baiwan nan
 Ma'aikata su sami taimako.</lyrics>
<hymn_number>71</hymn_number>
</song>